Wasu ‘yan bindiga da ake zargin ‘yan fashin daji ne sun sace tsohon babban daraktan hukumar kula da matasa ‘yan hidimar kasa ...
Shugaban Amurka Donald Trump ya ce zai dora kashi 10 cikin 100 kan danyen man Canada daga yau Asabar. Sauran kayayyakin ...
Shugaban hukumar Kungiyar Kasashen Yammacin Afirka Dr Omar Alieu Touray, ya sanar cewa ya sami wasikun bukatar tattaunawa ...
Saukin farashin da aka samu, ya dace da faduwar farashin man fetur a kasuwar duniya, sannan, kamfanin na Dangote, yana so ...
A ranar Alhamis ne aka kwashe dakaru a sansanonin sojin Congo da ke lardin Bukavu don karfafa tsaro a wuraren da ke kan ...
Jiya Alhamis ‘yan majalisar dokokin Amurka, sun yi nazarin irin tasirin da matakin shugaba Donald Trump, na dakatar da ...
Rahotanni sun bayyana cewar wasu mutane dauke da makamai da ake zargin makiyaya ne sun hallaka manoma 5 a kauyen Ajegunle ...
Trump yayi alkawarin sassautawa kamfanonin duniya haraji har idan suka amince su zo su sarrafa hajojin su a Amurka ko kuma su ...
Bayan da Amurka ta nuna cewa za ta janye wasu daga cikin kudaden tallafin da ta ke bayarwa a bangarori daban daban na ...
Wani dan jarida da ke Goma, ya fada wa Muryar Amurka ta wayar tarho cewa ana ci gaba da artabu a yankin tashar jirgin sama da ...
Birane kamar su Abala Tanout Tahoua Zinder da Yamai na daga cikin irin wadanan wurare da sufetoci masu aikin bincike suka ...