News

Manchester United da Liverpool na cikin kulub din da ke zawarcin dan wasan gaba na Faransa mai taka leda a Lyon, Rayan Cherki mai shekara 21 a kakar nan.